Skip to content
Opens in a new window
Listen to this chapter • 0:31

[1] Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangiji waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.

[2] Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki ku kuma yabi Ubangiji.

[3] Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa, ya albarkace ku daga Sihiyona.

Zabura — Chapters