Skip to content
Opens in a new window
Listen to this chapter • 0:41

[1] Abu mai kyau ne, mai daɗi kuma sa’ad da ’yan’uwa suna zaman lafiya!

[2] Yana kamar mai mai darajar da aka zuba a kai, yana gangarawa a gemu, yana gangarawa a gemun Haruna, har zuwa wuyan rigunansa.

[3] Yana kamar raɓar Hermon da take zubowa a kan Dutsen Sihiyona. Gama a can Ubangiji ya tabbatar da albarkarsa, har ma rai na har abada.

Zabura — Chapters