Skip to content
Opens in a new window
Listen to this chapter • 0:21

[1] Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.

[2] Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.

Zabura — Chapters