
About
Shirin Duniyar Wasanni na wanan mako tare da Khamis Saley ya yi dubi kan nasarar da tawagar Najeriya ta samu a wasan dab da na kusa da na ƙarshe a gasar AFCON da ake gudanarwa a kasar Morocco.
Shiga alamar sauti domin sauran cikakken shirin.....