Tambaya da amsa: Ko ta yaya ake gane ƙarfin tattalin arziƙin ƙasa?
10 January 2026

Tambaya da amsa: Ko ta yaya ake gane ƙarfin tattalin arziƙin ƙasa?

Tambaya da Amsa

About

Shirin Tambaya da amsa tare da Nasiru Sani a wannan makon ma bai yi ƙasa a gwiwa ba, inda ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana kamar yadda aka saba.

A cikin shirin za ku ji amsar tambaya kan irin hikimomin da ake amfani dasu dasu ne wajen gane Bunkasar tattalin arzikin ƙasa.

Sai kuma amsa kan wannan tambaya da ke cewa: ko me ke haddasa kamuwa da cutar Amosanin Makogwaro wato Strep throat infection kuma mene ne alamunta?

Ku latsa alamar sauti don jin amsar waɗannan dama wasu ƙrin tambayoyin da aka tattauna akansu cikin shirin.