
About
Send us a text
A duk lokacin da a ka samu canjin shugabanci, hakan kan zo da kalubale da dama.
Muƙamin shugabancin Hukumar Zabe ta kasa na daga cikin mukamai a Najeriya da 'yan kasa ke cece-kuce a kai.
Ko wadanne irin Kalubale ne ke gaban sabon shugaban hukumar zabe ta kasa?
Wannan shine batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari akai.