Barazanar wutar daji da ke lakume gonakai a Jamhuriyar Nijar
01 November 2025

Barazanar wutar daji da ke lakume gonakai a Jamhuriyar Nijar

Muhallinka Rayuwarka

About

A cikin wannan shirin ,za mu leko Jamhuriyar Nijar inda a duk shekara ake fuskantar barazanar wutar daji da ke lakume gonakai da cimaka.

Hukumomin Nijar sun dau matakai domin kawo karshen  wannan al'amari da manoma da kuma jama'a ke kuka  a kai.