
31 January 2026
Yadda cutar tumatiri ta kasara manoma a wasu jihohin arewacin Najeriya
Muhallinka Rayuwarka
About
Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ tare da Michael Kuduson a wanan mako ya yi duba kan wata mummunar cutar tumatiri da ake kira Tuta Absoluta ko kuma cuta mai karya garkuwar tumatir.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.....