12 September 2026
Alfanun gandun daji wajen baiwa muhallin ɗan Adam kariya daga gurɓacewa
Muhallinka Rayuwarka
About
Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Nasiru Sani a wannan mako ya mayar da hankali ne kan gudunmawar Gandun daji ga ci gaban Muhalli a wani yanayi da duniya ke ganin ta'azzarar matsaloln da ke illa ga muhalli walau na kai tsaye ko kuma wanda ɗan adam kan haddasa.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.