
About
A Wanan makon shirin zai karkata alakarsa ne yankin Gabas ta Tsakiya inda sabon rikici ya barke tsakanin hadakar Amurka da Isra’ila da kuma Iran.
A cikin shirin zamu yi duba dangane da yadda rikicin ke cigaba da faɗaɗa zuwa sauran kasashen yankin da ma tasirinsa kan bangarori daban-daban a wanan duniyar sai a gyara zama domin sauraron cikakakken shirin.