Skip to content
Opens in a new window
Saudiya, Pakistan da Turkiya sun sanar da kulla yarjejeniyar tsaro
08 August 2026

Saudiya, Pakistan da Turkiya sun sanar da kulla yarjejeniyar tsaro

Mu Zagaya Duniya

About

Ƙasashen Saudiya,Pakistan da kuma Turkiya sun sanar da kulla yarjejeniyar tsaro a tsakanin su yau juma’a a birnin Djeddah a wani yanayi da ake kara samun tashin hankali a yankin Gabas ta Tsakiya.

Yarjejeniyar da aka raɗa wa suna yarjeniyar Makka, ko baya ga harakar tsaro ta kuma tanadi faɗaɗa alakar da ke tsakanin ƙasashen a fanoni daban-daban.