
28 February 2026
Majalisar Ɗinkin Duniya ta buƙaci Pakistan da Afghanistan su kai zuciya nesa
Mu Zagaya Duniya
About
Shirin 'Mu zagaya Duniya' na wannan mako tare da Oumarou Sani ya mayar da hankali kan labarai da suka fi ɗaukar hankali a makon da muka bankwana da shi, masamman kan ƙazancewar rikici tsakanin Afghanistan da Pakistan, bayan da Pakistan ta ƙaddamar da harin Operation Ghazab lil-Haq a matsayin martani ga hare-haren da tace Taliban ta kai wa sojojinta, da kuma dambarwar Amurka da Iran kan yarjejeniyar ƙera makaman nukiliya.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shiin tare Oumarou Sani...............