
31 January 2026
Ƙungiyar IS ta dau alhakin harin da aka kai filin tashin da saukar jirage na Diori Hamani a Nijar
Mu Zagaya Duniya
About
A daren Laraba zuwa wayewar ranar Alhamis, filin jirgin saman Diori Hamani na Yamai da ke jamhuriyar Nijar ya fuskanci wani hari na ɗan lokaci daga wasu mayaka na ƙungiyar IS.
Gwamnatin sojin Nijar, tare da taimakon sojojin Rasha,ta murkushe maharan.
A yanzu haka,jiragen sama sun ci gaba da zirga-zirga, a cewar hukumar da ke kula da harkokin sufurin jiragen sama na ƙasar.