Kisan mutane 7 ƴan gida ɗaya ya tayar da hankalin jama'a a Kano
25 January 2026

Kisan mutane 7 ƴan gida ɗaya ya tayar da hankalin jama'a a Kano

Mu Zagaya Duniya

About

Daga cikin abubuwan da Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan  mako ya yi duba akai har da batun kisan Fatima Abubakar da ƴaƴanta 6 a Unguwar Ɗorayi Chiranchi da ke cikin birnin Kano.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......