17 October 2026
Iran ta nesanta kanta daga rikicin da ke faruwa tsakanin yan Houthi da Saudia
Mu Zagaya Duniya
About
Shirin Mu zagaya Duniya na wannan mako tare da Oumarou Sani ya duba lamurran siyasar Najeriya da kuma rincabe rikici tsakanin mayakan Houthi na Yamen da Saudia.
Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin......