Opens in a new window
Ceto ɗalibai da malamansu a Oyo na cikin labarai da suka ja hankali a makon jiya
18 July 2026

Ceto ɗalibai da malamansu a Oyo na cikin labarai da suka ja hankali a makon jiya

Mu Zagaya Duniya

About

Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Oumar Sani ya yi bitar wasu daga cikin manyan labarai da suka fi ɗaukar hankali a makon da muka yi bankwana da shi ciki har da nasarar kuɓutar da dalibai tare da malamansu 40 a jihar Oyo da ke Najeriya bayan sun shafe kwanaki 50 a hannun wadanda su kayi garkuwa dasu.