Bitar muhimmn labaran da suka faru a makon da muke bankwana da shi
01 November 2025

Bitar muhimmn labaran da suka faru a makon da muke bankwana da shi

Mu Zagaya Duniya

About

A cikin wannan shiri tare da Nura Ado Suleiman, kamar kowanne mako ya kan yi bita ne kan wasu daga cikin muhimman labaran da suka faru a makon da muke shirin yin bankwana da shi.

Cikin waɗannan labarai kuwa akwai yadda aka sanar da sakamakon zaɓen Kamaru wanda ya kai ga ɓarkewar zanga-zangar adawa da wannan sakamako da ke nuna shugaba Paul Biya mai shekaru 92 a matsayin wanda ya yi nasara da fiye da kashi 53 na yawan ƙuri'un da aka kaɗa.

Ku latsa alamar sauti don auraron cikakken shirin.