Opens in a new window
Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa
20 July 2026

Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa

Lafiya Jari ce

About

Shirin a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu  ya mayar da hankali kan nasarar da jihar Kano ke iƙirarin samu bayan fitar wani rahoto da ke cewa an samu raguwar mace-macen mata a lokacin haihuwa a sassan jihar wadda a baya ke sahun gaba wajen asarar rayukan ɗimbin mata a lokacin haihuwa ko goyon ciki

Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........