Yadda ake gudanar da yaƙi da  cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta
11 May 2026

Yadda ake gudanar da yaƙi da cutar polio tsakanin Nijar da maƙwaftanta

Lafiya Jari ce

About

Shirin lafiya jari Ce a wannan makon zai nazarci yadda ake gudanar aikin yaki da cutar polio tsakanin ƙasashen makwabtan juna wato Najeriya da Nijar a wani yunƙuri na kakkaɓe ɓurɓushin wannan cuta musamman a yankunan kan iyaka na ƙasashen biyu duk kuwa da saɓanin diflomasiyyar da ke tsakanin gwamnatocin ƙasashen biyu.