28 September 2026
Rawar da Ungozomar gargajiya ke takawa wajen ceton rai a yankunan karkara
Lafiya Jari ce
About
Goyon ciki da haihuwa na cikin mayan ƙalubalen Lafiyar da suka addabi ƙasashe masu tasowa irin Najeriya, ta yadda a kowacce rana ake ganin mutuwar ɗimbin mata a lokacin haihuwa ko kuma renon ciki, baya ga tarin jarirai da ke rasa ransu. A irin wannan yanayi galibi Ungozomar gargajiya ke matsayin masu ceto a irin wannan yanayi.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.............