About
Shirin Lafiya Jari ce tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako ya yi nazari kan matsalar birkicewar al’ada a tsakanin mata, matsala ce da ke matsayin ruwan dare a wannan zamani lura da cewa kusan dukkanin 1 cikin mata 3 akan iya samunta da wannan matsala wadda kuma ba safai aka fiya mayar da hankali akanta ba, duk kuwa da ƙalubalen hakan ga lafiyar mata.
Mata da dama ne dai suka shafe shekaru suna fama da matsalolin da suka shafi al’ada amma ba tare da samun waraka ba, hakan ya sanya yawaitar ƙorafe-ƙorafe nan da can.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.