25 January 2022
KASAN HAKKIN KA 25-01-2022
Shirin Ka San Hakkin Ka? Shiri Ne Daga Jihar Kaduna A Taraiyyar Najeriya Wanda Ke Tattaunawa Da Lauyoyi Domin Fahimtar Da Al-Umma su san Hakkin su A kan Gwamnati Da Kuma Zamantakewar yau da kullum A Matsayin Su Na Yan Kasa, Sannan za a Iya Aiko Da Sakon Fatan Alkhairi Ko Tambaya Akan Abunda Ya Shige Maku Duhu.