Skip to content
Opens in a new window
Matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 a Nijar ya haifar da cece-kuce
27 October 2026

Matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 a Nijar ya haifar da cece-kuce

Ilimi Hasken Rayuwa

About

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya maida hankali ne kan matakin sallamar shugabannin makarantu sama da ɗari 4 da gwamnatin Nijar tayi, bayan da ɗaliban makarantun da suke jagoranta na firamari da kuma sakandare suka gaza samun makin da ake buƙata, lamarin da ya sanya ɗiga ayar tambaya kan ko wannan mataki zai haifar da ɗa mai ido ga ɓangaren ilimin ƙasar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Shamsiyya Haruna............