Skip to content
Opens in a new window
Yadda ƙarancin malamai ke barazana ga harkar ilimi a yankin Afrika
20 October 2026

Yadda ƙarancin malamai ke barazana ga harkar ilimi a yankin Afrika

Ilimi Hasken Rayuwa

About

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon zai kai ku kai tsaye zuwa cikin azuzuwan karatu na yankin Afirka ta Kudu da Sahara, yayin da rahoton baya-bayan nan na hukumar UNESCO ya girgiza duniya, inda ya bayyana cewa ana buƙatar ƙarin malamai miliyan Hamsin nan da shekara ta 2030 domin ceto ilimin duniya. Amma abin mamaki da kuma ban tsoro shi ne; kusan miliyan 15 na waɗannan malamai, a nan yankinmu na Afirka ake buƙatarsu.

Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Shamsiyya Haruna............