Skip to content
Opens in a new window
Ƴunkuri na hadin kai na ƴan adawa domin fidda dan takara guda a Najeriya
12 August 2026

Ƴunkuri na hadin kai na ƴan adawa domin fidda dan takara guda a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Yan adawar Najeriya sun fara wani sabon yunkuri na hadin kai a tsakanin su domin fidda dan takara guda da zai fafata da shugaban kasa Bola Tinubu a zaben shekara mai zuwa. Wata kungiyar dake kiran kan ta G100 ke jagorancin wannan sabon yunkuri, yayin da ta sanar da taron da za ta yi a makon gobe. Dr Ibrahim Modibbo na daya daga cikin shugabannin ta, kuma ya yi wa Bashir Ibrahim Idris a tattaunawar da suka yi kan lamarin