Opens in a new window
Yadda ƙasashen duniya ke takaita amfani da shafukan sada zumunta ga yara
22 July 2026

Yadda ƙasashen duniya ke takaita amfani da shafukan sada zumunta ga yara

Bakonmu a Yau

About

kYanzu haka akalla ƙasashe duniya 20 suka bayyana dokar haramtawa yaran da ba su kai shekaru 16 amfani da kafofon sada zumunta ba, saboda illar da hakan ke haifar.

Cikin wadannan kasashen akwai Birtaniya da Faransa da China da Brazil da Indonesia sai kuma Malaysia.

Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani a hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Umar Saleh Gwani masanin sadarwa...