
About
A Cote d’Ivoire, a jajiberin zaɓen shugaban ƙasar, hukumomi sun ɗauki matakan da suka dace na ganin an gudanar da zaɓen ba tare da an fuskanci wata matsala ba.
To domin jin ko a ina aka kwana ,Abdoulaye Issa ya tattauna da Usman Ture,wani ɗan ƙasar ta Cote d’ivoire da ya karɓi katinsa na zaɓe.
Latsa alamar sauti domin jin yadda tattaunawarsu ta gudana...