Opens in a new window
Tattaunawa kan yadda ƴan ta'adda suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya
24 July 2026

Tattaunawa kan yadda ƴan ta'adda suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da kama wasu  mutane 7 da ake zargin manyan kwamandojin ƴan ta’adda ne na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP jim kaɗan bayan da suka sauka a filin jiragen saman jihar Katsina a arewa maso yammacin ƙasar daga Saudiyya.

Tuni dai lamarin ya zama batun da ake tafka muhawara akai, musamman kan yadda ‘yan ta’addan suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya ba tare da an cafke su ba tun da fari.

Shiga alamar sauti don sauraron hirar da  Nura Ado Suleiman ya yi da Aminu Bala Sokoto, Squadron Leader mai ritaya....