Tattaunawa kan ci gaba da shari'ar neman hana Jonathan tsayawa takara a Najeriya
08 May 2026

Tattaunawa kan ci gaba da shari'ar neman hana Jonathan tsayawa takara a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Kotu a Najeriya yau ta ci gaba da sauraron shari'ar neman hana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan tsayawa takarar zabe mai zuwa, kwana guda bayan wasu tarin magoya bayan sa sun bukaci ya shiga zaben mai zuwa.

Dangane da matsayin dokar zabe a kan takarar ta Jonathan masanin shari'a, Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na Jami'ar Baze dake Abuja, ya mana tsokaci a kai yayin zantawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...