Skip to content
Opens in a new window
Tattaunawa da Rabi'u Kwankwaso kan iƙirarin Atiku na dawo da tallafin man fetur
28 September 2026

Tattaunawa da Rabi'u Kwankwaso kan iƙirarin Atiku na dawo da tallafin man fetur

Bakonmu a Yau

About

A kwanakin baya ne tsohon shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugabancin ƙasar a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar ADC mai adawa, Atiku Abubakar ya sha alwashin maido da tallafin mai idan aka zaɓe shi a matsayin shugaban ƙasar, lamarin da ya  janyo tattaunawa a tsakanin ƴan Najeriya a yayin da a gefe guda ya kaɗa hantar gwamnati mai ci.

Akan batun tallafin ne Michael Kuduson ya gana da dan takaran mataimakin shugaban ƙasa na jam’iyyar adawa ta NDC Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, wanda  ya yi bayanin shirinsu a game da batun tallafin mai.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawar.