Skip to content
Opens in a new window
Tattaunawa da Malam Nazifi Alaramma kan shata iyakar Najeriya da Kamaru
29 September 2026

Tattaunawa da Malam Nazifi Alaramma kan shata iyakar Najeriya da Kamaru

Bakonmu a Yau

About

Shugaban hukumar kula da iyakokin Najeriya Adamu Adaji, ya ce ƙasar na dab da kammala aikin shata iyakarta da Kamaru, bayan kwashe kusan shekaru 24 da kotun duniya ta ICJ ta yanke hukuncin mallaka yankin Bakassi ga Kamaru. A yayin wata zantawa da yayi da kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN a Abuja, ya ce a yanzu abinda ya yi saura a aikin bai wuce kafa tubali 260 a ɓangaren jihar Adamawa ba, wanda kuma ya ce suna saran kammalawa nan da ƙarshen wannan shekara.

Game da wannan lamari ne Khamis Saleh ya tattauna da Malam Nazifi Alaramma, masanin tasawirar ƙasa.

Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu.................