Skip to content
Opens in a new window
Shugaban gwamnonin Tafkin Chadi ya ziyarci N'djamena kan tsaron yankin
21 August 2026

Shugaban gwamnonin Tafkin Chadi ya ziyarci N'djamena kan tsaron yankin

Bakonmu a Yau

About

Shugaban gwamnonin jihohin dake kewaye da Tafkin Chadi, Gwamnan Jihar Yobe Mai Mala Buni ya ziyarci Ndjamena domin ganawa da jami'an tsaro da kuma yan gudun hijirar da suka makale a can, wanda shi ne irin sa na farko.

Bayan kammala ziyarar, ga abinda ya shaidawa Bilyamimnu Yusuf dangane da ziyarar...