22 October 2026
Prof Balarabe Sani Garko kan mai ɗauke da cutar Ebola da aka samu a Najeriya
Bakonmu a Yau
About
Mazauna birnin Abuja da ke Najeriya sun shiga ruɗani sakamakon samun mai ɗauke da cutar Ebola da akeyi, wadda ta kai ga samun aƙalla mutane 44 da suka yi mu'amala da ita. Hukumomin ƙasar ta bakin ministan lafiya Farfesa Ali Pate sun bayyana ɗaukar matakan da suka dace domin ganin cutar bata bazu ba. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko, na jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria.
Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu................