Skip to content
Opens in a new window
Martani kan iƙirarin shugaban Najeriya game da ciyar da arewacin ƙasar gaba fiye da kowanne yanki
03 September 2026

Martani kan iƙirarin shugaban Najeriya game da ciyar da arewacin ƙasar gaba fiye da kowanne yanki

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya iƙirarin da shugaba Bola Tinubu ya yi cewa yankin arewacin ƙasar ce ta fi cin gajiyar manufofinsa na  sauye-sauyen tattalin arziƙi ya janyo suka daga  masu ruwa da tsaki, inda ƙungiyar al’ummar Arewacin ƙasar da wasu ƙungiyoyin yankin suka caccaki kalaman, su na mai cewa a maimakon cigaba, manufofin shugaban sun mayar da yankin arewa cibiyar talauci.

Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da shugaban ƙungiyar tuntuɓa da haɗin kai ta Arewa, Dakta Harris Haroon Jibril, wanda ya fara bayani kamar haka.

Danna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar.