Karon farko Tchiani ya kai ziyara wata ƙasa da bata cikin ƙawancen AES
16 February 2026

Karon farko Tchiani ya kai ziyara wata ƙasa da bata cikin ƙawancen AES

Bakonmu a Yau

About

A karon farko shugaban mulkin sojin Nijar Janar Abdulrahmane Tchiani ya kai ziyara Aljeriya, irinta ta farko da ya kai zuwa wata ƙasa da ba mamba ba a cikin ƙawancen AES, tun bayan ɗarewarsa karagar mulki ta hanyar juyin mulkin da ya kawo ƙarshen gwamnatin Mohamed Bazoum.

Abba Sadiq, masanin siyasar yankin Saleh, ya ce dama alaƙa bata taɓa lalacewa tsakanin Nijar da Aljeriya.

Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsa da Ruƙayya Abba Kabara...