Skip to content
Opens in a new window
Dr Ladan Salihu kan tsaikon fidda ɗan takara ɗaya na adawa da zai kara da Tinubu
20 October 2026

Dr Ladan Salihu kan tsaikon fidda ɗan takara ɗaya na adawa da zai kara da Tinubu

Bakonmu a Yau

About

Yayin da lokacin gudanar da zaɓen shekara mai zuwa a Najeriya ke ci gaba da ƙaratowa, ga alama yunƙurin ƴan adawa na gabatar da ɗan takara guda domin tinkarar shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu na daɗa dakushewa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Ladan Salihu, jigo a jam'iyyar ADC.

Ku latsa alamar sauti domin jin yadda zantawar ta su ta kasance..............