
About
Yan bindiga a Najeriya sun sace wani babban mai shari'a a jihar Kebbi, kwanaa guda bayan kama shugaban karamar hukuma a jihar Zamfara.
Wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da suke cigaba da sace mutane a yankin ba tare da kakautabawa ba.
Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hira da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Farfesa Bello Bada......