Skip to content
Opens in a new window
Dakta Kabiru Musa kan yadda Tinubu ya ƙi tabo batun tsaro yayin jawabinsa na ranar ƴanci
02 October 2026

Dakta Kabiru Musa kan yadda Tinubu ya ƙi tabo batun tsaro yayin jawabinsa na ranar ƴanci

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya ana cigaba da tataunawa tareda yin tsokaci a game da jawabin da shugaba Bola Tyinubu ya gabatar a ranar tunawa da samun yancin kai, wato 1 ga watan Oktoba, duba da yadda har ya ƙarƙare jawabin nasa bai kawo wani batu da ya shafi matsalar tsaro da ake fuskanta a akasarin sassan ƙasar  ba.

Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da masanin kimiyyar siyasa, Dakta Kabiru Musa Ƴanɗaki na jami’ar Umaru Musa Ƴaradau da ke Katsina a Najeriya, ga yadda tattaunawarsu ta wakana.