
04 August 2026
Barrister El-Zubair Abubakar kan jerin ƴan ta;ara a Najeriya da INEC ta fitar
Bakonmu a Yau
About
Hukumar zaɓen Najeriya ta gabatar da jerin sunayen ƴan takarar zaɓen shekara mai zuwa da takardun shaidar ilimin da suka mallaka.
Bisa doka ana buƙatar duk mai sha'awar tsayawa takara ya gabatar da shaidar kammala karatun firamare kafin ya shiga a dama da shi, daga muƙamin Kansila zuwa shugaban ƙasa.
Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Barrister El-Zubair Abubakar, ga kuma yadda tattaunawar su ta kasance.