Skip to content
Opens in a new window
An naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙi da ƙungiyoyin ta’addanci a Najeriya
11 September 2026

An naɗa sabon kwamandan da zai jagoranci yaƙi da ƙungiyoyin ta’addanci a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya an naɗa sabon kwamandan  da zai jagoranci yaƙin da ake da ƙungiyoyin ta’addancin na ISWAP da Boko Haram a arewa maso gabashin ƙasar, lamarin da ke nuni da cewa an maye gurbin wanda ke jagorantar wannan runduna ƙasa da shekaru biyu bayan naɗa shi kenan.

Shin wanan sauyi ya dace da halin da  ake ciki na yaƙi da ta’addanci ko kuma dai kawai garambawul ne da aka saba yi? Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da Detective Awwal Bala Durumin Iya masanin tsaro ne a Najeriya.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.