Opens in a new window
Aliyu Dawobe kan sabbin alƙaluman ICRC game da mutanen da suka ɓace a Najeriya
30 July 2026

Aliyu Dawobe kan sabbin alƙaluman ICRC game da mutanen da suka ɓace a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

Kungiyar agaji ta ICRC ta rage alkaluman mutanen da ƴan uwan su ke nema a yamkin arewa maso gabashin Najeriya, sakamakon tashin hankalin boko haram, daga dubu 24,000 zuwa dubu 17,000. Kungiyar ta bayyana haka ne a wata sanarwar da ta rabawa manema labarai.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktan hulda da manema labarai na kungiyar, Aliyu Dawobe wanda ya bayyana mana dalilan rage alƙaluman.

Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...