Ali Sakola kan matakin Togo na miƙa wa Burkina Faso tsohon shugaban sojin ƙasar
22 January 2026

Ali Sakola kan matakin Togo na miƙa wa Burkina Faso tsohon shugaban sojin ƙasar

Bakonmu a Yau

About

Mahukuntan soji a Burkina Faso sun bayyana mutukar jin ɗaɗinsu tare da mika godiya ga ƙasar Togo, dangane da namijin ƙoƙari na miƙa musu tsohon shugaban riƙon ƙwaryar ƙasar, laftanar kanar Henri Damiba, wanda su ke  zargi da yunƙurin juyin mulki a lokuta da dama.Damiba zai fuskanci kotu domin amsa wannan tuhuma....

Abdoulaye Issa ya tattauna da Farfesa Ali Sakola Jika malami a jam'iar Ouagadougou.