Abin da masana doka ke cewa kan hare-haren Amurka a Najeriya
29 December 2025

Abin da masana doka ke cewa kan hare-haren Amurka a Najeriya

Bakonmu a Yau

About

A Najeriya, ko baya ga farbaga dangane yadda Amurka ta fara kai hare-hare ta sama a kan waɗanda ta kira a matsayin ƴanta’adda a yankin arewacin ƙasar, wani abin tambaya shi ne halascin ɗaukar mataki bai wa wata ƙasa ta ƙetare damar yin amfani da sojojinta ba tare da amincewar majalisun dokokin ƙasar ba.

Abdoulkarim Ibrahinm Shikal ya zanta da masani doka Barrister Modibbo Bakari

Danna alamar sauti domin sauraron cikakkiyar hirar.......