
12 May 2026
Yadda al'ummar wani gari suka riƙe Al'adar da suke kira da "Sai kowa ya zo"
Al'adun Gargajiya
About
Shirin Al'adunmu na Gado na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan wata Al'ada da ake kira "sai kowa ya zo" a tsakanin al'ummar wani gari da ke Yankin Arewacin Najeriya.
Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani.......