Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyar Benin
20 January 2026

Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyar Benin

Al'adun Gargajiya

About

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyyar Benin, bikin addinin gargajiya mafi muhimmanci a ƙasar.

Tun a bara ne aka ƙara wa'adin ranakun gudanar da wannan biki wanda ke samun mahalarta daga sassa daban-daban na duniya, inda ko a bara aka ga baƙi fiye da dubu 100 da suka halarci wannan biki.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.