Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa
05 May 2026

Tasirin karance-karance Littattafan Hausa wajen ɗabbaƙa al'adun Hausawa

Al'adun Gargajiya

About

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon nan ya mayar da hankali ne kan ɗabi'ar karance-karancen Littattafan Hausa na Ilimi a tsakanin Jama'ar Hausa, al'adun da suka yi tasiri wajen koya ɗabi'u kyawawa tsakanin jama'a.

Irin waɗannan Littafai kuwa sun ƙunshi Magana Jari da jiki Magayi baya ga Uwar Gulma baya ga Shehu Umar kana Ruwan Bagaja, dukkaninsu sun taimakawa wajen fito da al'adar Hausawa a fili.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.