Skip to content
Opens in a new window
Bunƙasar harshen ke Hausa ke duk da matsaloli da yake fuskanta
25 August 2026

Bunƙasar harshen ke Hausa ke duk da matsaloli da yake fuskanta

Al'adun Gargajiya

About

Shirin Ala'adun mu na gado na yau na mayar da hankali Ranar Hausa ta Duniya dai lokaci ne na musamman da ake amfani da shi wajen tunatar da muhimmancin harshen Hausa da kuma Al’adun Hausawa, yayin da ake shirin gudanar da bikin ranar Hausa ta duniya a gobe Laraba.

Ku danna alamar sauarre domin jin cikakken shirin tare da Abdoullaye Issa.